IQNA - Ministan kula da harkokin addinin musulunci da wurare masu tsarki na kasar Jordan ya sanar da fara ayyukan cibiyoyin haddar kur'ani a lokacin sanyi na dalibai, wanda ya yi daidai da lokacin hutun hunturu na shekarar karatu ta 2024/2025.
Lambar Labari: 3492530 Ranar Watsawa : 2025/01/09
Tehran (IQNA) Sarkin Saudiyya ya gayyaci jama'a daga sassa daban-daban na kasar domin gabatar da sallar rokon ruwan sama a ranar Alhamis.
Lambar Labari: 3486504 Ranar Watsawa : 2021/11/02